Yanzu Yanzu : Shugaban sojojin Sama Ya Auri Minista Sadiya Farouk

 A kwanakin bayyan an samu labarin cewa zata auri buhari ya zamo labarin kamzon kuregen.

Sai yanzu kwatsa shafin dokin ƙarfe a facebook sun ruwaito cewa tayi aure wanda shine Hausaloaded ta kawo labarin kayadda sunka ce
 Ga bayyaninsu nan

"An 'Daura Auren ministan jinkai da walwala sadiya farouk dakuma shugaban sojin sama air marshal  sadiq Abubakar

Rahotannin da muke samu daga majiya Mai tushe na cewa An 'daura Auren Ministan Jin 'Kai da walwala Sadiya Farouk ,da Kuma shugaban rundubar sojin sama na nijeriya Air marshal Sadiq Abubakar,
Auren da Akayishi Cikin
Sirri Wanda Aka 'daura A massalacin juma'a na maitama dake birnin tarayya Abuja Wanda besamu halarta jama'a da yawaba saboda yanayin da Ake ciki na Annobar cobid-19.

A kwanakin baya Akasamu wasu rahotannin marasa inganci da suke Nuna cewa ministar ta auri shugaban 'kasa muhammad buhari, wanda hakan ya jawo cecekuce da muhawara a shafukan sada zumunta."

Idan har wannan labari sahihine a madadin ni mawalafin Hausaloaded da mabiyansa na yiwa wadannan ma'aurata fatan alkhairi.

Comments

Popular posts from this blog

VIDEO : Hamisu Breaker Tarihin Rayuwarsa Da Dalilin Zama Mawaki da Kuma wakar Da Yafi So (kalli bidiyo)