KHADIMUL UMMAH: Boko Haram Kunji Kunya! Babagana Umrana Zulum Allah ya biyaka ~ Datti Assalafy




Yanzun nan Maigirma gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ( Khadimul Ummah) ya isa garin Baga bayan harin kwanton bauna da Boko Haram suka yiwa tawagarsa a jiya inda suka hallaka jami'an tsaro 15

Amma wannan bai sa gwamnan yaji tsoro ba, yau ya isa cikin garin Baga lafiya bisa taimakon Allah Madaukakin Sarki

Allah Ka bashi kariya ta inda baiyi tsammani ba, Allah Ka haramta wa Boko Haram samun nasara a kanshi Amin

Comments

Popular posts from this blog

VIDEO : Hamisu Breaker Tarihin Rayuwarsa Da Dalilin Zama Mawaki da Kuma wakar Da Yafi So (kalli bidiyo)