Kalli zafaffan Hotunan Hadimin Shugaban ƙasa Bashir Ahmad Da Amaryarsa Naeemah


Wannan sune hotunan shagalin buki da ya gudana a jiya na hadimin buhari mai taimakamasa a shafukan sada zumunta.

Wanda za'a yi aurensa a yau juma'a a jahar Katsina ana gayyatar kowa da kowa.

Ga hotunan nan kasa ku kalla.






Comments

Popular posts from this blog

VIDEO : Hamisu Breaker Tarihin Rayuwarsa Da Dalilin Zama Mawaki da Kuma wakar Da Yafi So (kalli bidiyo)