Gaskiyar Hari da anka kaiwa Gwamna zulum A yau Da Video da Yawo cewa shine A kwance


Alhamdulillahi a yau mun samu daga kafar yada labarai mai suna vob ma'ana voice of borno ta wallafa gaskia al'ammari a shafin na facebook.

Ga bayyaninta nan

(1)Ana ta ci gaba da yada'wa cewa an kai hari akaro na 2 biyu kan tawagar  Mai Girma Gwamnan a yayin  da'aowar sa a sakanin Baga da Monguno tofa kanzan kuregr na.

(2)Kuma anyi ta yada Video dake nuna wai Mai Girma Gwamnan yana kwance rub da ciki yayin arta'bu sakanin BH da jamian tsaro to shima sha shatau ne.

Hakaza Mai Girma Gwamnan a nan birnin Maiduguri a jirgi mai saukar ungulu ya isa garin Domin samin gamsuwa kafi tawagogin 2 su isa garin Baga Ma'ana Baya cikin tragar da aka kai Hari balen tana a dauki video.

Voice of Borno..

Comments

Popular posts from this blog

VIDEO : Hamisu Breaker Tarihin Rayuwarsa Da Dalilin Zama Mawaki da Kuma wakar Da Yafi So (kalli bidiyo)