Bidiyo: Allah Sarki!! Kalli Yadda Gwamna Zulum Ya Koma Maiduguri Bayan Kai Masa Hari A Baga




Wannan shine yadda al'ummar jahar borno nazo tarbon farfesa babagana umara zulum wanda yayi kwana biyu a garin Baga.

Wanda zaku ga irin yadda al'ummarsa ke matukar kaunarsa wanda abun zai yi matukar baka sha'awa.
Ga bidiyon nan kasa.



Comments

Popular posts from this blog

VIDEO : Hamisu Breaker Tarihin Rayuwarsa Da Dalilin Zama Mawaki da Kuma wakar Da Yafi So (kalli bidiyo)